Jarumar finfinan Hausa da ake kira da Amina Soyayya da shakuwa kenan a wadannan hotunan nata na fitsara da suka karade shafukan sadarwa na zamani, anga hotunan Amina daban-daban wadanda ta nuna kirjinta fiye da kima ko kuma tayi shiga wadda bata dace da al'adar Hausa da addinin Musulunci ba. Amanagurus.com.g ya tattaro muku hotunan anan, irin wannan abu da wasu jaruman finafinan Hausa keyi be daceba domin bayan bata musu suna da hakan ke karayi kuma yana tasiri akan matasa wadanda suke kallonsu a matsayin gwarazansu domin zasu rika koyi dasu, Allah shi kyauta.
Related Posts :
Fatima Sulaiman na murnar zagayowar ranar haihuwarta
Jarumar fim din Hausa, Fatima Sulaiman na murnar zagayowar ranar haihuwarta, Muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albark… ...
Fulani Siddika Sanusi na murnar zagayowar ranar haihuwarta
Diyar Sarkin Kano, Fulani Siddika Sanusi na murnar zagayowar ranar haihuwarta a yau, muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru mas… ...
Yakubu Muhammad Rahama Sadau da Amal Umar a Legas
Jaruman fim din Hausa da kuma suke taka rawar gani a finfinan yankin kudu, Yakubu Muhammad da Rahama Sadau, kai ba dankwali, da Amal Umar… ...
>Ummi Zeezee" href="https://amanagurus.blogspot.com/2017/09/idan-budurwarka-ba-kanuri-bace-to-baka.html">"Idan budurwarka ba Kanuri bace to baka da budurwa" >>Ummi Zeezee
Jarumar fim din Hausa, Ummi Zeezee kenan a wannan hoton nata da yayi kyau, saidai kai ba dankwali, Ummi ta saka wannan hoton nata a danda… ...
Ina Sa Ran Dawowa Harkar Fim Gadan-gadan – Inji Zainab Indomie
Fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Hausa a masana’antar Kannywood wadda aka fi sani da Zainab Indomie ta bayyana cewa tana sa ran zata … ...
0 Response to "Hotunan Amina Soyayya da Shakuwa da ta yi shigar banza/nuna kirji fiye da kima a ciki"
Post a Comment