Bayan fitowar su cikin shirin wanda tayi tasiri, zasu kara haskawa cikin wanan sabon fim wanda kamfanin Maishadda zata dauki nauyin fitarwa
Sabon tauraruwar Kannywood Maryam Yahaya zata kara fitowa cikin wani sabon fim tare da shahararren mawaki Umar M.Sherrif.
Bayan fitowar su cikin shirin wanda tayi tasiri, zasu kara haskawa cikin wanan sabon fim wanda kamfanin Maishadda zata dauki nauyin kawowa.
Bisa ga yanda mai shirya fin a-finan hausa Abba Maishadda ya sanar jaruaman zasu fito cikin sabon shirin fim mai suna “M.A.R.I.Y.A”.
Sabon shirin Abba Maishadda zai shirya ta kana Ali Nuhu zai bada umarni.
A hirar da tayi a baya Maryam ta bayyana cewa tun fitowar ta a cikin shirin
'Mansoor' tauraron ta ke haskawa.
Jarumar ta sanar cewa zata koma makaranta tare yin fim domin yin fim ba shi kadai bane a gaban ta.
Related Posts :
>Ummi Zeezee" href="https://amanagurus.blogspot.com/2017/09/idan-budurwarka-ba-kanuri-bace-to-baka.html">"Idan budurwarka ba Kanuri bace to baka da budurwa" >>Ummi Zeezee
Jarumar fim din Hausa, Ummi Zeezee kenan a wannan hoton nata da yayi kyau, saidai kai ba dankwali, Ummi ta saka wannan hoton nata a danda… ...
Ina Sa Ran Dawowa Harkar Fim Gadan-gadan – Inji Zainab Indomie
Fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Hausa a masana’antar Kannywood wadda aka fi sani da Zainab Indomie ta bayyana cewa tana sa ran zata … ...
Yakubu Muhammad Rahama Sadau da Amal Umar a Legas
Jaruman fim din Hausa da kuma suke taka rawar gani a finfinan yankin kudu, Yakubu Muhammad da Rahama Sadau, kai ba dankwali, da Amal Umar… ...
Fatima Sulaiman na murnar zagayowar ranar haihuwarta
Jarumar fim din Hausa, Fatima Sulaiman na murnar zagayowar ranar haihuwarta, Muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albark… ...
Fulani Siddika Sanusi na murnar zagayowar ranar haihuwarta
Diyar Sarkin Kano, Fulani Siddika Sanusi na murnar zagayowar ranar haihuwarta a yau, muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru mas… ...
0 Response to "Jaruman “mansoor” zasu kara haskawa cikin wani sabon fim"
Post a Comment