"Idan budurwarka ba Kanuri bace to baka da budurwa" >>Ummi Zeezee

Jarumar fim din Hausa, Ummi Zeezee kenan a wannan hoton nata da yayi kyau, saidai kai ba dankwali, Ummi ta saka wannan hoton nata a dandalinta na sada zumunta da Muhawarane inda tace " idan budurwarka ba Kanuri bace to baka da budurwa kaci gaba da nema.
Hmmmm wannan batu nata ko haka yake kokuwa?

SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

0 Response to ""Idan budurwarka ba Kanuri bace to baka da budurwa" >>Ummi Zeezee"

Post a Comment