Dariya Zalla: Ku Ke Bata Mana Hauka

wani mahaukci ne ya shiga kasuwa sai yaga wani dan uwansa mahaukaci zigidir jama’a na tononsa sai yazo kusa da shi yace banzaye kukuke bata mana hauka. sai ya cire kayansa yaba wancan yace karbi! kasa
Wai shin a cikinsu wa ya fi wani hauka?

SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

0 Response to "Dariya Zalla: Ku Ke Bata Mana Hauka"

Post a Comment