Fatima Sulaiman na murnar zagayowar ranar haihuwarta Mr Amanagurus Tuesday, 19 September 2017 KANNYWOOD Edit Jarumar fim din Hausa, Fatima Sulaiman na murnar zagayowar ranar haihuwarta, Muna tayata murna da fatan Allah ya karo shekaru masu albarka. Share on FacebookTweet on TwitterPlus on Google+ SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER Related Posts :Tapdi: Maryam Yahaya cikin malum-malum/Babbar riga Sabuwar jarumar finafinan Hausa wadda a yanzu ta fara zama tauraruwa kuma fitacciya a tsakanin matan fim tun bayan data fito a cikin sha… ...Tirkashi: "Kin waye da yawa fa":Maryam Yahaya cikin matsatsun dinkin Atamfa Jarumar finafinan Hausa Maryam Yahaya kenan sanye da wani matsattsen dinki daya kama jikinta sosai, hotunannan sun dauki hankulan mutane… ...Jaruman “mansoor” zasu kara haskawa cikin wani sabon fim Bayan fitowar su cikin shirin wanda tayi tasiri, zasu kara haskawa cikin wanan sabon fim wanda kamfanin Maishadda zata dauki nauyin fitarw… ...>Hadiza Gabon" href="https://amanagurus.blogspot.com/2017/10/ina-takaicin-yanda-wasu-suka-zama.html">"Ina takaicin yanda wasu suka zama mabarata a shafukan sada zumunta na fitattun mutane">>Hadiza Gabon Fitacciyar jarumar finafinan Hausa Hadiza Gabon ta bayyana rashin jindadinta akan irin yanda wasu suka mayar da shafukan sada zumunta na … ...Gayu kala-kala: Kalli rigar da Sadik Sani Sadik ya saka data ja hankulan mutane Fitattun jaruman finafinan Hausa, jarumin jarumai sadik Sani Sadik da Nafisa Abdullahi kenan a gurin wani shagali da suka hadu, saidai wa… ...
0 Response to "Fatima Sulaiman na murnar zagayowar ranar haihuwarta"
Post a Comment