Sabuwar wakar Ado Gwanja Dan Achaba Rigarka Bata Sallah Daga Baya mp3

Ado Isa Gwanja Ya Sake Fitar Da Wannan Waka Mai Taken ” Dan Achaba Rigarka Bata Sallah Daga Baya”.
Wannan Waka Tane Nuni Ne Ga Duk Wani Mutun Da Yake Sanar Achaba Da Yarinka Chanja Kaya A Lokacin Da Zaiyi Sallah.
Domin Mafi Akasarin Mata Basuda Cikakken Tsarki A Jikin Su, Hakan Yane Aifara Da Bayan Rigar Duk Wani Mai Achaba Zata Iya Daukar Wanna Najasa.
Wannan Shine Makasudin Da Yasa “Ado Gwanja” Yayi Wannan W aka Domin Sai Akiyaye.
Ayi Download Lafiya ASha Sauraro Lafiya.
enjoy………..

Download Audio here

Source: pressloaded.com

SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

0 Response to "Sabuwar wakar Ado Gwanja Dan Achaba Rigarka Bata Sallah Daga Baya mp3"

Post a Comment