Jarumar fim din Hausa, Hadiza Gabon kenan a wannan hoton nata da yayi matukar kyau, Hadizar ta saka hoton nata a dandalinta na sada zumuntane ta rubuta "ba maiyi sai Allah", wani dai cewa yayi da alama Hadizar na yawan yin tsayuwar dare domin kuwa annurin fuskarta yayi yawa.
Matata ce amma a cikin shirin fim
A cikin wani sabon shirin fim jaruma Gabon ta fito a matsayin matar shi.
Fitaccen jarumi kuma babban direkta fina-finan hausa na masana'…...
0 Response to ""Ba maiyi sai Allah">>Hadiza gabon"
Post a Comment