Hoton Ango da yayi kunshi ya ja hankulan mutane

Hoton wani Ango da amaryarshi kenan daya ja hankulan mutane sosai a kafafen sada zumunta da muhawara na yanar gizo, mutane sunata maganar kunshin dake hannun Angonne wai dalilin aurenshine yayi kunshin dama ana haka har yanzu?

SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

Related Posts :

0 Response to "Hoton Ango da yayi kunshi ya ja hankulan mutane"

Post a Comment