Ina masoyan sukene Kalli shigar Fati Nijar Mr Amanagurus Thursday, 14 September 2017 KANNYWOOD Edit Shahararriyar mawakiyar Hausa, Fati Nijar kenan sanye da kayan fulani da suka yimata kyau, Fati tayi harda kwaliliya irin ta fulanin daji, abin gwanin sha'awa. Share on FacebookTweet on TwitterPlus on Google+ SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER Related Posts :>Hadiza Gabon" href="https://amanagurus.blogspot.com/2017/10/ina-takaicin-yanda-wasu-suka-zama.html">"Ina takaicin yanda wasu suka zama mabarata a shafukan sada zumunta na fitattun mutane">>Hadiza Gabon Fitacciyar jarumar finafinan Hausa Hadiza Gabon ta bayyana rashin jindadinta akan irin yanda wasu suka mayar da shafukan sada zumunta na … ...Tirkashi: "Kin waye da yawa fa":Maryam Yahaya cikin matsatsun dinkin Atamfa Jarumar finafinan Hausa Maryam Yahaya kenan sanye da wani matsattsen dinki daya kama jikinta sosai, hotunannan sun dauki hankulan mutane… ...Gayu kala-kala: Kalli rigar da Sadik Sani Sadik ya saka data ja hankulan mutane Fitattun jaruman finafinan Hausa, jarumin jarumai sadik Sani Sadik da Nafisa Abdullahi kenan a gurin wani shagali da suka hadu, saidai wa… ...Yasha zagi ta Uwa ta Uba bayan ya kushe Jamila Nagudu Wani bawan Allah yaga ta kanshi bayan da ya kushe fitacciyar jarumar fim din Hausa Jamila Umar(Nagudu) a wannan hoton da take tare da abo… ...Tapdi: Maryam Yahaya cikin malum-malum/Babbar riga Sabuwar jarumar finafinan Hausa wadda a yanzu ta fara zama tauraruwa kuma fitacciya a tsakanin matan fim tun bayan data fito a cikin sha… ...
0 Response to "Ina masoyan sukene Kalli shigar Fati Nijar"
Post a Comment