Atiku ya lashe zabe a Abuja, Adamawa da Enugu

Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya lashe zaben karin jihohi kamar haka: a jihar Enugu ya samu kuri'u 355,553 yayinda Buhari ya samu kuri'u 54,423, hakama Atikun ya lashe jiharshi ta Adamawa da yawan kuri'u 412, 266, yayin da Buhari ya samu kuri'u 377,488.
Atiku ya kuma lashe zabe a babban birnin tarayya,Abuja.

SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

0 Response to "Atiku ya lashe zabe a Abuja, Adamawa da Enugu"

Post a Comment