MACE TA FARKO DA TA ZAMA SANATA A SIYASAR AREWACIN NAJERIYA.

Hajiya Aisha Dahiru (Binani) ta lashe kujerar Sanata ta tsakiya a jihar Adamawa. Wanda ta zama Mace ta farko Sanata a Arewacin Najeriya.

Source: sarauniya

SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

0 Response to "MACE TA FARKO DA TA ZAMA SANATA A SIYASAR AREWACIN NAJERIYA."

Post a Comment