Sabuwar Wakar Rarara : Mun Shiga Next Level


Fasihin mawakin nan na siyasa Dauda Adamu Abdullahi Kahutu wato Dauda kahutu Rarara ya fitar da sabuwar wakar shi dangane da nasarar da shugaba Muhammadu Buhari yayi a zaben da aka gudanar na shekarar 2019 mai take “Mun shiga next level” .

Wannan wakar dai tana zuwa ne mintuna kadan da hukumar zabe ta ayyana shugaba Buhari a mastayi wanda ya lashe wannan zaben da aka kammala.

Rarara dai yayi wannan waka tare da abokinshi Baban Cinedu.

Sauke wannan waka ta rarara ta welcome to the next level daga shafin Arewamobile.com ko kuma da link dake kasa.

Downlord Rarara Munshiga Next Level Mp3

Source: http://arewamobile.com/download-sabuwar-wakar-rarara-mun-shiga-next-level/

SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

0 Response to "Sabuwar Wakar Rarara : Mun Shiga Next Level"

Post a Comment