Kalli yanda shugaba Buhari ya kai ziyara dakin tattara bayanan zabe na APC

Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan yayinda ya ziyarci dakin tattara bayanan zabe na APC a babban birnin tarayya, Abuja.


SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

0 Response to "Kalli yanda shugaba Buhari ya kai ziyara dakin tattara bayanan zabe na APC"

Post a Comment