Maryam Yahaya ta jaddada goyon bayanta ga Buhari

 Jarumar fina-finan Hausa, Maryam Yahaya kenan a wadannan hotunan nata da ta kara jaddada goyon bayanta ga dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar APC, Shugaba Muhammadu Buhari, ta yi inkiyar 4+4.



SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

0 Response to "Maryam Yahaya ta jaddada goyon bayanta ga Buhari"

Post a Comment