Tauraron fina-finan Hausa, Garzali Miko kenan a kwance ba lafiya, ya bayyana cewa ya samu rauni a hannunshi bayan saka wannan hoton a dandalinshi na sada zumunta.
Muna mishi jaje da fatan Allah ya bashi lafiya ya kuma sa kaffarane.
Jaruma Hadiza Gabon Na Cin Kilishin O&B .
Ban taba cin kilishi mai daadin O&B kilishi ba. Nasan zaku ce santi amma hausawa sun ce maganin karya hallara ku saya ku zo ku bani l…...
0 Response to "Garzali miko bashida lapiya Allah yabashi lapiya"
Post a Comment