Shugaba Buhari ya dankara Atiku da kasa a Legas da ratar kuri'u sama da 130,000
Sakamakon jihar Legas ya kammala kuma shugaban kasa, Muhammadu Buhari na jam'iyyar APC ne ke kan gaba inda ya ba dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ratar sama da kuri'u 130, 000.
Sakamakon ya nuna cewa, shugaba Buhari ya samu kuri'u 580,814, yayinda Atiku kuma ya samu kuri'u 448,016.
Sakamakon ya nuna cewa, shugaba Buhari ya samu kuri'u 580,814, yayinda Atiku kuma ya samu kuri'u 448,016.
0 Response to "Shugaba Buhari ya dankara Atiku da kasa a Legas da ratar kuri'u sama da 130,000"
Post a Comment