Tsohon shugaban marasa rinjaye na majalisar dattijai kuma dan takarar APC na Sanata, Godswill Akpabio ya fadi zabe, ba zai koma majalisar ba bayan da dan takarar PDP, Chris Ekpenyong ya likashi da kasa.
Jaridar The Nation ta ruwaito cewa, Akpabio ya samu kuri'u 67, 487, yayinda abokin hamayyarshi, Chris Ekpenyong ya samu kuri'u 136, 373.
Related Posts :
Atiku ya lashe zabe a Abuja, Adamawa da Enugu
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya lashe zaben karin jihohi kamar haka: a jihar Enugu ya samu kuri'u 355,553 … ...
MACE TA FARKO DA TA ZAMA SANATA A SIYASAR AREWACIN NAJERIYA.
Hajiya Aisha Dahiru (Binani) ta lashe kujerar Sanata ta tsakiya a jihar Adamawa. Wanda ta zama Mace ta farko Sanata a Arewacin Najeriya.
… ...
Shugaba Buhari ya lashe zabe a jihohin Kwara, Kogi, Gombe, Yobe, Naija, Jigawa
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya lashe zabe a karin jihohi kamar haka: Ya lashe jihar Naija kamar yanda kamfanin dillancin labaran Naje… ...
Kalli hula da takalmi da shugaba Buhari yayi amfani da su tsawon shekaru 4
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan da aka dauka a shekarar 2015 da kuma wanda aka dauka a wannan shekarar ta 2019, … ...
Ndume ya sake cin zaben Sanata daga Borno
Tsohon shugaban masu rinjaye na majalisar dattawan Najeriya, Sanata Mohammed Ali Ndume, na jam'iyyar APC ya sake yin nasara a zaben majal… ...
0 Response to "Dan takarar PDP ya kada Sanata Godswill Akpabio na APC, bazai koma majalisa ba kenan"
Post a Comment