Sun rasu su biyar a sanadiyyar Gobara

INNALILLAHI WA'INNA I'LAIHI RAJI'UN
Allah ya yi wa Balkisu Malami Abdulkadir rasuwa a yau. Ta rasu ne sanadiyar gobara a jiya cikin dare. Sun rasu su biyar a cikin daki tare da Mahaifiyarta da Yayarta da diyan yayarta su 2.
Da fatan Allah ya kai Rahama a gare su.
Muna mika sakon ta'aziyya zuwa ga iyalan Tsohon Shugaban Jam'iyar ANPP na Jihar Kebbi Alh. Malami Abdulkadir Birnin Kebbi bisa ga wannan babban rashi da muka tashi da shi a yau a garin Birnin Kebbi.
Rariya.

SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

0 Response to "Sun rasu su biyar a sanadiyyar Gobara"

Post a Comment