Jarumar fim din hausa, Maryam Gidado kenan a wadannan hotunan nata da suka kayatar, a wannan hoton na sama, ga Maryam nan ciki matsatsun kana nan kaya, kamar ta fito daga kasar Amurka, kai ba dan kwali, rike da kugu.
Maganar Auren Hadiza Gabon ta tabbata
Ga dukkan alamu maganar auren fitacciyar jarumar finafinan Hausa Hadiza Gabon yana gab da tabbata, Dazune mukaji daga wata kafar watsa la…...
0 Response to "Hotunan Maryam Gidado da suka dau hankali"
Post a Comment