Yawan zubar da jini alamune na tashin kiyama>>Malam Aminu Ibrahim Daurawa


KISAN KIYASHI GA MUSULMI.
IDAN ALKIYAMA TA KUSA TASHI , DAGA CIKIN ALAMOMINTA AKWAI YAWAN KASHE KASHE, DA JUBAR DA JINI A KOINA A FADIN DUNIYA.
MUSULMI NA KASHE MUSILMI A SURIA
MUSULMI NA KASHE MUSULMI A LIBYA
MUSULMI NA KASHE MUSULMI A YAMEN
MUSULMI NA KASHE MUSULMI A NIGERIA
MUSULMI NA KASHE MUSULMI A IRAQ
MUSULMI NA KASHE MUSULMI A AFGHANISTAN
MUSULMI ÑA KASHE MUSULMI A SUMALIYA
MUSULMI NA KASHE MUSULMI A LUBNAN
YAHUDU SUNA NA KASHE MUSULMAI A PALASDINU
YAN BUDA SUNA KASHE MUSULMAI A BURMA.
ALLAH KA TSARE RAYUKAN MUSULMAI KOINA A DUNIYA.

SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

Related Posts :

  • AIKI BABU IKHLASI AIKI BABU IKHLASY Yin cikin babbar asara da tabewa duniya da Lahira,mutum yayi aiki ba dan Allah shi kadaiba. #Ibn Qayyim RHA yana cewa: … ...
  • sunayen aljanu Ga. sunayan wasu Aljanu ? ? 1, JINNUL ASHIQ – Aljanin Soyayya. Wanda yake shiga mutum ya hanashi Samun aure. Ko kuma ya raba auren in akw… ...
  • In the HISTORY of the world, who has KILLED maximum INNOCENT human beings❓ In the HISTORY of the world, who has KILLED maximum INNOCENT human beings❓ 1) "Hitler" Do you know who he was❓ He was a Christian, but me… ...
  • HANKAKA DA KURTATTAKI Wata rana kurtattaki na koto a gonar wani bakauye, suna tone shukar da ya yi suna cinyewa, sai ga hankaka ya zo zai wuce. Ya ce musu, “Na… ...
  • ★ADDU'A GARKUWAR MUMINI★* *★ADDU'A GARKUWAR MUMINI★* . [96] Addu'ar da mutum zai yi domin neman ALLAH Ya shiryar dashi tare da tawadi'u da wadata da tsoron ALLAH :… ...

0 Response to "Yawan zubar da jini alamune na tashin kiyama>>Malam Aminu Ibrahim Daurawa"

Post a Comment