karin hotunan kamin biki na Saeed Nagudu Mr Amanagurus Thursday, 14 September 2017 KANNYWOOD Edit Hotunan kamin biki na shahararren mawaki Saeed Abubakar Yahaya Nagudu kenan da Amaryarshi wanda za'a daura auren nasu ranar Juma'a me zuwa idan Allah ya kaimu. Muna musu fatan alheri da kuma Allah yasa ayi lafiya. Share on FacebookTweet on TwitterPlus on Google+ SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER Related Posts :Duniya Labari: Hoton Sadik Sani Sadik ada da yanzu Fitacce kuma jarumin jarumai na finfinan Hausa Sadik Sani Sadik kenan a wadannan hotunan nashi da daya ya nuna yanda yake a shekarun baya… ...Hoton Hauwa Waraka data nuna kirji da yawa ya jawo cece-ku-ce Wannan hoton jarumar finafinan Hausa Hauwa Warakane da ta saka a dandalinta na sada zumunta da muhawara, hoton yasha ruwan Allah wadai do… ...Yakubu Muhammad Rahama Sadau da Amal Umar a Legas Jaruman fim din Hausa da kuma suke taka rawar gani a finfinan yankin kudu, Yakubu Muhammad da Rahama Sadau, kai ba dankwali, da Amal Umar… ...Ana wata ga wata: Hadiza Gabon ta fara finafinan turanci na kudancin kasarnan Fitacciyar jarumar finafinan Hausa Hadiza Gabon ta shiga sahun wasu daga cikin abokan aikinta na masana'antar finafinan Hausa irinsu Raha… ...Ina Sa Ran Dawowa Harkar Fim Gadan-gadan – Inji Zainab Indomie Fitacciyar jarumar nan ta fina-finan Hausa a masana’antar Kannywood wadda aka fi sani da Zainab Indomie ta bayyana cewa tana sa ran zata … ...
0 Response to "karin hotunan kamin biki na Saeed Nagudu"
Post a Comment