Jarumin fim din Hausa, Abba El-Mustafa kenan a wannan hoton nashi daya kayatar, yayi rubutu a shafinshi na sada zumunta da muhawara inda yake cewa "karka taba sarewa akan wani abu da kake nema" (har saika samu).
Maganar Auren Hadiza Gabon ta tabbata
Ga dukkan alamu maganar auren fitacciyar jarumar finafinan Hausa Hadiza Gabon yana gab da tabbata, Dazune mukaji daga wata kafar watsa la…...
0 Response to ""Karka taba sarewa akan abinda kake nema">>Abba El-Mustapha"
Post a Comment