Wannan wasu kyawawan hotunan iyaline da suka karade shafukan sada zumunta, hotunan sun matukar birge sosai, Mijine da matarshi da dansu cikin annashuwa, Muna musu fatan Alheri da kuma Allah ya kara dankon soyayya.
Wai Da Gaske Adam Zango Na Auri Saki?
Akwai jita-jita damuke ji wai fitaccen dan wasan hausa film din nan adam a zango na auri saki to shin wai da gaskene...
…...
0 Response to "Hotunan iyali da suka birge"
Post a Comment