MAGANIN BASIR MAI TSIRO
MAGANIN BASIR MAI TSIRO
Basir mai tsiro ciwo ne dake da wuyan magancewa da dama cikin mutane suna dauka babu maganinshi har takai sai anje asibiti anyi operation anyanke Wanda yankewar na kashe karfin namiji.
To zamu sanar da maganinshi fisabilillah ga dukkan Wanda yakaranta nauyi ne gare shi ya watsa shi domin amfanuwar al'umma.
Ga duk mai wannan matsalar sai yanemi KITSEN DAMO sai adinga shafawa a wajen tsiron da yardan Allah za'a rabu dashi kwata-kwata.
Haske Islamic Chemist Whatsapp 08037624598
Kokuma a neme mu, a No G32 Kawo Market Gaban Masallacin Yenmasara kawo Kaduna.
Kada Ku manta kuyi share domin al'umma.

0 Response to "MAGANIN BASIR MAI TSIRO"
Post a Comment