Nafisa Abdullahi: Hotunan Sabuwar Shekarar 2017

Fitacciyar jarumar wasan hausa ta kannywood ta fitar da sabbin hotunan ta a shafinta na twitter don taya masoyanta murnar zagayowar sabuwar shekara ta 2017.
Jarumar ta bayyana wa masoyanta cewar tana da wasu burika masu mahimmanci a cikin wannan shekarar da muka shiga...
#nafisa_abdullahi photos
#nafisat Abdullahi
# kannywood photos

SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

0 Response to "Nafisa Abdullahi: Hotunan Sabuwar Shekarar 2017"

Post a Comment