Dambe 11 aka yi a gidan damben gargajiya na Bambarewa da ke Marabar Yanya

Kimanin dambe 11 aka yi a gidan damben gargajiya na Bambarewa da ke Marabar Yanya da ke jihar Nasarawa a ranar Lahadi da safe.
Ciki har da wasan da aka yi canjaras tsakanin Dan Aliyu Langa-Langa daga Arewa da Aljanin Garkuwan Mai Caji daga Kudu.

SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

0 Response to "Dambe 11 aka yi a gidan damben gargajiya na Bambarewa da ke Marabar Yanya"

Post a Comment