Zaben Trump: Soyinka ya yaga katinsa na zama a Amurka
Shahararren marubucin nan na Najeriya, Wole
Soyinka, ya ce ya yaga katinsa na shaidar zama
a Amurka (green card), saboda zaben da aka yi
wa Donal Trump, kamar yadda ya yi alkawari.
Mista Soyinka ya shaida wa kamfanin dillancin
labarai na AFP cewa "Na cika alkawari na, na
raba gari da Amurka. Na aikata abin da na ce
zan aikata".
Marubucin malami ne a cibiyar nazari kan
harkokin Afirka da Amurka da ke jami'ar New
York.
Shi ne mutumin Afirka na farko da ya samu
lambar yabo na Nobel a kan rubutun adabi a
shekarar 1986.
Za mu kawo muku karin bayani.

0 Response to "Zaben Trump: Soyinka ya yaga katinsa na zama a Amurka"
Post a Comment