Dole mu hana Larabawa kwarara cikin Amurka —Trump
Shugaban Amurka mai jiran gado, Donald Trump
ya lashi takobin yin duk abin da zai iya yi wajen
kankare 'yan ta'adda daga Amurka.
Ya kara da cewa "wasu mutane da ba mu san
asalinsu ba suna kwararowa daga gabas ta
tsakiya, saboda haka dole ne mu dakatar da su."
Mista Trump ya sake nanata batun da ya rinka yi
a lokacin yakin neman zabe wato "america ce
gaba da komai."
Sai dai kuma mista Trump ya yi hani dangane da
kin jinin wani mutum saboda abin da ya yi imani
da shi da kuma amfani da mummunan furuci ga
mutane.

0 Response to "Dole mu hana Larabawa kwarara cikin Amurka —Trump"
Post a Comment