• About Us
  • Contact Us
  • Privacy Policy
  • Disclaimer

AmanaGurus Gidan fina finan hausa

AmanaGurus Shafin samun sababbin wakokin hausa da fina finan hausa dana ban dariya labaran wasanni da na duniya

Menu
  • Home
  • Menu 1
    • SubMenu 1
    • SubMenu 2
    • SubMenu 3
  • Menu 2
    • SubMenu 1
    • SubMenu 2
    • SubMenu 3
  • Menu 3
  • Menu 4
Home » Archive for October 2016
Fifa ta kirkiro kyautar karrama 'yan kwallo

Fifa ta kirkiro kyautar karrama 'yan kwallo

Mr Amanagurus Monday, 31 October 2016 Add Comment LABARAN WASANNI Edit
Hukumar kwallon kafa ta duniya, Fifa, ta kirkiro sabuwar kyautar karrama 'yan wasan kwallon kafa da suka yi fice, bayan da ta raba ...
Nigeria: Satar Mutane ta yi kamarin da ba a zato

Nigeria: Satar Mutane ta yi kamarin da ba a zato

Mr Amanagurus Add Comment LABARAN DUNIYA Edit
Wani dan majalisar wakilan Najeriya ya ce matsalar satar mutane domin karbar kudin fansa a wasu jihohin kasar ta yi kamari fiye da yadd...
Pepe na Real Madrid zai yi jinya

Pepe na Real Madrid zai yi jinya

Mr Amanagurus Add Comment LABARAN WASANNI Edit
Mai tsaron baya na Real Madri, Pepe, zai yi jinyar makonni, wanda hakan zai sa ba zai buga karawar da kungiyar za ta yi da Atletico Mad...
Schweinsteiger ya fara atisaye a Man United

Schweinsteiger ya fara atisaye a Man United

Mr Amanagurus Add Comment LABARAN WASANNI Edit
Dan kwallon tawagar Jamus, Bastian Schweinsteiger, ya fara yin atisaye da manyan 'yan wasan Manchester United. Tun lokacin da M...
Manchester City za ta karbi bakuncin Barcelona

Manchester City za ta karbi bakuncin Barcelona

Mr Amanagurus Add Comment LABARAN WASANNI Edit
Manchester City za ta karbi bakuncin Barcelona a gasar cin Kofin Zakarun Turai wasa na biyu da za su fafata a Ettihad a ranar Talata. ...
Kocin Jamus Low ya tsawaita yarjejeniyarsa

Kocin Jamus Low ya tsawaita yarjejeniyarsa

Mr Amanagurus Add Comment LABARAN WASANNI Edit
Kociyan tawagar kwallon kafa ta Jamus, Joachim Low, ya tsawaita yarjejeniyar ci gaba da jan ragamar kasar har zuwa karshen gasar kofin...
India: Bukukuwan Diwali sun bar baya da kura

India: Bukukuwan Diwali sun bar baya da kura

Mr Amanagurus Add Comment LABARAN DUNIYA Edit
Mazauna birnin Delhi na kasar India da suka fusata, na ta musayar hotunan hazon da ya turnuke birnin, kwana guda bayan bukukuwan Diwal...
Shugaban jam'iyyar Democrat ya ce 'FBI da karya doka'

Shugaban jam'iyyar Democrat ya ce 'FBI da karya doka'

Mr Amanagurus Add Comment LABARAN DUNIYA Edit
Shugaban jam'iiyar Democrat a majalisar dattawan Amurka ya ce hukumar bincike ta FBI ta karya doka, kan binciken da take yi game da...
An hako manya-manyan tukwanen kasa a Kano

An hako manya-manyan tukwanen kasa a Kano

Mr Amanagurus Add Comment LABARAN DUNIYA Edit
An hako wasu manyan tukwanen kasa a unguwar Zangon Bare-bari a karamar hukumar Nassarawa dake tsakiyar birnin Kano. Masu hasashe dai n...
Nigeria: Za a yi bincike kan lalata da 'yan gudun hijira

Nigeria: Za a yi bincike kan lalata da 'yan gudun hijira

Mr Amanagurus Add Comment LABARAN DUNIYA Edit
Shugaban Nigeria Muhammadu Buhari ya umarci a gudanar da binciki kan zargin yin lalata da 'yan gudun hijirar Boko Haram da kungiyar...
Matar farko da aka yi wa dashen fuska a duniya ta rasu

Matar farko da aka yi wa dashen fuska a duniya ta rasu

Mr Amanagurus Add Comment ABUBUWAN AL'AJABI Edit
Matar da aka fara yi wa dashen fuska a duniya, Isabelle Dinoire ta rasu, kamar yadda likitoci a kasar Faransa suka bayyana shekaranjiya L...
Karya ta jira uwardakinta tsawon kwana 6 a asibiti

Karya ta jira uwardakinta tsawon kwana 6 a asibiti

Mr Amanagurus Add Comment ABUBUWAN AL'AJABI Edit
A farkon makon nan ne aka sada wata karya da uwardakinta bayan ta shafe tsawon kwana shida tana zaune a kofar dakin da aka kwatar da ita ...
Ba’amurken kasar Sin ya kera jirgin da ke sauka a garejin gidansa

Ba’amurken kasar Sin ya kera jirgin da ke sauka a garejin gidansa

Mr Amanagurus Add Comment ABUBUWAN AL'AJABI Edit
A Jihar Chicago ta kasar Amurka an samu jama’a da injiniyoyi da suka mayar da bayan gidansu filin jiragen sama, har ma suna ajiye kanana...
Manoma sun samu garabasar Naira miliyan 34 saboda dashen itatuwa a Sin

Manoma sun samu garabasar Naira miliyan 34 saboda dashen itatuwa a Sin

Mr Amanagurus Add Comment ABUBUWAN AL'AJABI Edit
Manoman karkara a kasar Sin sun samu garabasar Yuan miliyan biyar da dubu 600, kimanin Dala dubu 850, wato daidai da Naira miliyan 34, s...
Tsohon duniya mai shekara 145 na neman mutuwa

Tsohon duniya mai shekara 145 na neman mutuwa

Mr Amanagurus Add Comment ABUBUWAN AL'AJABI Edit
Wani mutumin kasar Indonesiya da ya fi kowa tsufa a duniya, bisa la’akari da yawan shekarunsa da suka kai 145, ya bayyana cewa, a shir...
Ta yi bikin bankwana kafin ta halaka kanta a Kalifoniya ta Amurka

Ta yi bikin bankwana kafin ta halaka kanta a Kalifoniya ta Amurka

Mr Amanagurus Add Comment ABUBUWAN AL'AJABI Edit
Wata mai cutar ajali, mai suna Betsy Dabis ’yar shekara 41 ta yi bikin bankwana da duniya kafin ta halaka kanta. Wannan mata mai fama da ...
Kwararrun masana a Saudiyya sun kafa kungiyar auren zawarawa

Kwararrun masana a Saudiyya sun kafa kungiyar auren zawarawa

Mr Amanagurus Add Comment ABUBUWAN AL'AJABI Edit
Wasu kwararrun masana a kasar Saudiyya da suka hada da likitoci da Injiniyoyi da malaman addini da Farfesoshin jami’a, sun kafa kungiyar ...
Dan kasar Sin ya tuka keke zuwa aikin hajji a kasar Saudiyya

Dan kasar Sin ya tuka keke zuwa aikin hajji a kasar Saudiyya

Mr Amanagurus Add Comment ABUBUWAN AL'AJABI Edit
Wani Musulmin kasar Sin ya tuko keke zuwa kasar Saudiyya don yin aikin hajjin bana, inda ya samu kyakkyawar tarba a birnin Taif da ke Ya...
Likita ya tara haqoran da ya cire wa marasa lafiya dubu 10 a Abu Dhabi

Likita ya tara haqoran da ya cire wa marasa lafiya dubu 10 a Abu Dhabi

Mr Amanagurus Add Comment ABUBUWAN AL'AJABI Edit
Wani Likita a birnin Abu Dhabi na Hadaddiyar Daular Larabawa, mai suna Dokta Nizar AbdurRahman ya tara hakoran marasa lafiya dubu 10. “...
An dakatar da mata masu shirin talabijin a Masar saboda teva

An dakatar da mata masu shirin talabijin a Masar saboda teva

Mr Amanagurus Add Comment ABUBUWAN AL'AJABI Edit
Hukumomin talabijin a kasar Masar sun sallami mata takwas masu gabatar da shirye-shirye saboda teba, wai saboda manufar kafofin yada lab...
An kashe dalibi yana kokarin sulhunta rikicin Naira 500

An kashe dalibi yana kokarin sulhunta rikicin Naira 500

Mr Amanagurus Add Comment LABARAN DUNIYA Edit
A ranar Litinin da misalin karfe 10 na dare ne wani dalibi mai suna Aminu Badamasi da aka fi sani da Justice mai kimanin shekara 28 da ke...
An kaddamar da littafi kan rayuwar Shugaban kasa Buhari a Abuja

An kaddamar da littafi kan rayuwar Shugaban kasa Buhari a Abuja

Mr Amanagurus Add Comment LABARAN DUNIYA Edit
A ranar Litinin da ta gabata ce aka kaddamar da littafi a kan rayuwar Shugaban kasar Muhammadu Buhari mai taken ‘Muhammadu Buhari: The...
Sojojin Najeriya sun harbe wani dan kunar bakin wake

Sojojin Najeriya sun harbe wani dan kunar bakin wake

Mr Amanagurus Sunday, 30 October 2016 Add Comment LABARAN DUNIYA Edit
Rahotanni daga garin Maiduguri sun nuna cewa dakarun sojojin Nijeriya sun bindige wani dan kunar bakin wake dake dauke da bama-bamai har...
Abba Kyari yana nan, ba a dakatar da shi ba

Abba Kyari yana nan, ba a dakatar da shi ba

Mr Amanagurus Add Comment LABARAN DUNIYA Edit
Shugaban ma’aikatan gidan gwamnatin tarayyar Najeriya, Abba Kyari ya dawo aiki a karshen makon nan – A da ana ta rade-radin cewa Shugaba...
Abin da ya sa ba zan taba Kwankwaso ba-Gwamna Ganduje

Abin da ya sa ba zan taba Kwankwaso ba-Gwamna Ganduje

Mr Amanagurus Add Comment LABARAN DUNIYA Edit
Gwamna Gaduje yace ba zai tsaya binciken Gwamnatin Kwankwaso ba – Gwamna Ganduje yace zai maida hankali ne wajen yin ayyuka a jihar Kano...
Chelsea ta doke Southampton da ci 2-0

Chelsea ta doke Southampton da ci 2-0

Mr Amanagurus Add Comment LABARAN WASANNI Edit
Southampton ta yi rashin nasara a gida a hannun Chelsea da ci 2-0 a gasar Premier da suka fafata a ranar Lahadi a filin wasa na St Mary...
Bale ya tsawaita zamansa a Real Madrid

Bale ya tsawaita zamansa a Real Madrid

Mr Amanagurus Add Comment LABARAN WASANNI Edit
Gareth Bale ya tsawaita yarjejeniyar ci gaba da murza-leda a Real Madrid har zuwa shekarar 2022. Bale mai shekara 27, ya koma Madrid d...
Baba Ganaru ya zama kociyan Wikki Tourists

Baba Ganaru ya zama kociyan Wikki Tourists

Mr Amanagurus Add Comment LABARAN WASANNI Edit
Wikki Tourists ta garin Bauchin Nigeria ta nada Baba Ganaru a matsayin sabon kociyanta. Kungiyar wadda ta kare a mataki na uku a gasar ...
Super Eagles ta gayyaci 'yan wasa 24

Super Eagles ta gayyaci 'yan wasa 24

Mr Amanagurus Add Comment LABARAN WASANNI Edit
Kociyan tawagar kwallon kafa ta Nigeria, Gernot Rohr, ya gayyaci 'yan wasa 24 da za su kara da Algeria a wasan nema shiga gasar kof...
An hana Mourinho zuwa filin wasa

An hana Mourinho zuwa filin wasa

Mr Amanagurus Add Comment LABARAN WASANNI Edit
An kori kocin Manchester United Jose Mourinho zuwa wurin da 'yan kwallo ke zama a wasan da suka tashi 0-0 da Burnley na gasar Premi...
Na yi shakku kan 'yan wasana - Guardiola

Na yi shakku kan 'yan wasana - Guardiola

Mr Amanagurus Add Comment LABARAN WASANNI Edit
Kocin Manchester City Pep Guardiola ya amince cewa ya nuna shakku kan 'yan wasansa ba wai kan tsarinsa na buga wasa ba bayan sun do...
An yi kunnen doki tsakanin Kudu da Arewa a dambe

An yi kunnen doki tsakanin Kudu da Arewa a dambe

Mr Amanagurus Add Comment LABARAN WASANNI Edit
Kimanin wasannin takwas aka dambata da safiyar Lahadi a gidan damben Ali Zuma da ke Dei-Dei a Abuja, Nigeria, sai dai karawa biyu ce aka...
Cibulkova ta lashe gasar tennis ta Singapore

Cibulkova ta lashe gasar tennis ta Singapore

Mr Amanagurus Add Comment LABARAN WASANNI Edit
Dominika Cibulkova ce ta lashe gasar kwallon tennis ta kwararru ta mata da aka kammala a Singapoe a ranar Lahadi. Cibulkova 'yar k...
  Yanda Zaka Mayar Da Wayarka Kamar Android 7 Ba Tare Da Upgrade Ba

Yanda Zaka Mayar Da Wayarka Kamar Android 7 Ba Tare Da Upgrade Ba

Mr Amanagurus Add Comment ANDROID TUTORIALS Edit
Barkanku da warhaka maziyarta shafinmu mai albarka, shafin da a koda yaushe yake kokarin kawo muku bayanai kan abubuwa da suka sh...
Sojoji sun dakile yunkurin sabon hari a Maiduguri

Sojoji sun dakile yunkurin sabon hari a Maiduguri

Mr Amanagurus Add Comment LABARAN DUNIYA Edit
Rundunar sojin Najeriya ta ce dakarunta sun dakile wani yunkuri na kai harin kunar bakin wake a sansanin 'yan gudun hijira na Bakas...
Nigeria: An maido da abincin 'yan gudun hijira da aka sace

Nigeria: An maido da abincin 'yan gudun hijira da aka sace

Mr Amanagurus Add Comment LABARAN DUNIYA Edit
Jami'ai a jihar Borno ta Nigeria sun ce an hannunta musu abincin da gwamnatin tarayyar kasar ta aike wa 'yan gudun hijirar riki...
Ivory Coast: Za a gudanar da kuri'ar raba gardama kan kundun tsarin mulki

Ivory Coast: Za a gudanar da kuri'ar raba gardama kan kundun tsarin mulki

Mr Amanagurus Add Comment LABARAN DUNIYA Edit
Ivory Coast zata gudanar da kuri'ar raba gardama a yau akan sabon kundun tsarin mulkin kasar wanda shugaba Alassane Ouattara ya ...
Tsagerun Neja-Delta: Najeriya tayi asarar fiye da Tiriliyan 2

Tsagerun Neja-Delta: Najeriya tayi asarar fiye da Tiriliyan 2

Mr Amanagurus Saturday, 29 October 2016 Add Comment LABARAN DUNIYA Edit
Kamfanin man Najeriya na NNPC tace Najeriya ta tafka makudan asara daga farkon shekarar nan zuwa yanzu – NNPC tace Najeriya ta rasa akal...
Man City ta dare kan teburin Premier

Man City ta dare kan teburin Premier

Mr Amanagurus Add Comment LABARAN WASANNI Edit
Manchester City ta hau kan teburin Premier, bayan da ta ci West Brom 4-0 a wasan mako na 10 da suka fafata a ranar Asabar. Sergio Ague...
Liverpool ta samu maki uku a kan Crystal Palace

Liverpool ta samu maki uku a kan Crystal Palace

Mr Amanagurus Add Comment LABARAN WASANNI Edit
Crystal Palace ta yi rashin nasara a gida a hannun Liverpool da ci 4-2 a gasar Premier wasan mako na 10 da suka kara a ranar Asabar. L...
Arsenal ta doke Sunderland 4-1

Arsenal ta doke Sunderland 4-1

Mr Amanagurus Add Comment LABARAN WASANNI Edit
Sunderland ta yi rashin nasara a gida a hannun Arsenal da ci 4-1 a gasar Premier wasan mako na 10 da suka fafata a ranar Asabar. Arsen...
Mutane 9 ne suka mutu a harin Maiduguri

Mutane 9 ne suka mutu a harin Maiduguri

Mr Amanagurus Add Comment LABARAN DUNIYA Edit
A Najeriya, mutane tara ne aka tabbatar da sun mutu lokacin da wasu da ake zargi 'yan kungiyar Boko Haram ne suka kaddamar da harin...
Mr Amanagurus Add Comment LABARAN WASANNI Edit
A ranar Asabar za a ci gaba da buga gasar La Liga wasannin mako na 10. Sai dai Cristiano Ronaldo na fama da rashin cin kwallaye a gasar ...
Kyawawan halayen Hadiza Gabon

Kyawawan halayen Hadiza Gabon

Mr Amanagurus Add Comment LABARAN DUNIYA Edit
Hadiza ko kuma Dijatou Aliyu wadda aka fi sani da Hadiza Gabon, tana daya daga cikin jarumai mata da suka shahara a farfajiyar finafinan...
Darajar farashin Naira ta tashi

Darajar farashin Naira ta tashi

Mr Amanagurus Add Comment LABARAN DUNIYA Edit
Darajar farashin Naira ta daga a Bankunan Najeriya – Naira ta daga da kusan Kobo 50 a Bankin canji na Kasar – A yanzu haka, Dalar Amurk...
  Hotunan Rahama Sadau Tare Da Akon A Los Angeles

Hotunan Rahama Sadau Tare Da Akon A Los Angeles

Mr Amanagurus Add Comment LABARAN DUNIYA Edit
Rahama sadau ta amsa gayyatar da wasu jaruman Hollywood; akon da Jeta amata sukayi mata don su yi wani wasan kwaikwayo mai taken  ...
Na fi so Ronaldo ya lashe Ballon d'Or — Zidane

Na fi so Ronaldo ya lashe Ballon d'Or — Zidane

Mr Amanagurus Add Comment LABARAN WASANNI Edit
Kocin Real Madrid Zinedine Zidane ya ce Cristiano Ronaldo ne ya fi cancanta ya zama zakaran kwallom kafar duniya duk da cewa bai ...
Kompany zai ci gaba da murza leda a City -Guardiola

Kompany zai ci gaba da murza leda a City -Guardiola

Mr Amanagurus Add Comment LABARAN WASANNI Edit
Kocin Manchester City Pep Guardiola ya ce Vincent Kompany na da kyakkyawar makoma a kungiyar, amma yana bukatar sadaukawar domin ya ri...
Ba za mu kori Rooney ba —Mourinho

Ba za mu kori Rooney ba —Mourinho

Mr Amanagurus Add Comment LABARAN WASANNI Edit
Kocin Manchester United Jose Mourinho ya ce babu inda kyaftin din kungiyar Wayne Rooney zai je. Mourinho ya yi watsi da rahotannin da ...
Newer Posts Older Posts Home
Subscribe to: Posts (Atom)

Feature post

Sabuwar wakar Wazirin Rarara - Lema Ta sake Yagewa

Follow Us

  • 114followers
  • 0followers
  • 0likes
  • 0followers
  • 0subscribers
  • 266followers

Popular post of the week

  • Apple reportedly working with Broadcom for wireless charging solution
  • Best Image Background Eraser For Android Phones
  • Shugaba Buhari Gwamnan Katsina, Aminu Bello Masari da Sarkin Daura
  • Maryam Booth ta yiwa wani mutum zagin kare dangi bayan da ya yiwa kawarta ba'ar hanci
  • MIJIN BIZA SABON SHIRI 1&2

Label

  • ABUBUWAN AL'AJABI
  • ANDROID TUTORIALS
  • BLOGGER TORTURIALS
  • BREAKING NEWS
  • Complete Novel
  • FACEBOOK TUTORIALS
  • ILIMIN KIMIYA DA FASAHA
  • ISLAMIC ZONE
  • KANNYWOOD
  • LABARAN DUNIYA
  • LABARAN WASANNI
  • NAIJA MP3 DOWNLORD
  • SASHEN SIYASA
  • SAUKO DA HAUSA MUSIC
  • VIDEO DOWNLORD

Blog Archeive

  • ►  2019 (36)
    • ►  March (2)
    • ►  February (34)
  • ►  2018 (60)
    • ►  August (1)
    • ►  May (2)
    • ►  March (13)
    • ►  February (3)
    • ►  January (41)
  • ►  2017 (841)
    • ►  December (53)
    • ►  November (67)
    • ►  October (145)
    • ►  September (183)
    • ►  August (76)
    • ►  July (32)
    • ►  June (19)
    • ►  May (7)
    • ►  April (95)
    • ►  March (32)
    • ►  February (57)
    • ►  January (75)
  • ▼  2016 (578)
    • ►  December (115)
    • ►  November (334)
    • ▼  October (110)
      • Fifa ta kirkiro kyautar karrama 'yan kwallo
      • Nigeria: Satar Mutane ta yi kamarin da ba a zato
      • Pepe na Real Madrid zai yi jinya
      • Schweinsteiger ya fara atisaye a Man United
      • Manchester City za ta karbi bakuncin Barcelona
      • Kocin Jamus Low ya tsawaita yarjejeniyarsa
      • India: Bukukuwan Diwali sun bar baya da kura
      • Shugaban jam'iyyar Democrat ya ce 'FBI da karya doka'
      • An hako manya-manyan tukwanen kasa a Kano
      • Nigeria: Za a yi bincike kan lalata da 'yan gudun ...
      • Matar farko da aka yi wa dashen fuska a duniya ta ...
      • Karya ta jira uwardakinta tsawon kwana 6 a asibiti
      • Ba’amurken kasar Sin ya kera jirgin da ke sauka a ...
      • Manoma sun samu garabasar Naira miliyan 34 saboda ...
      • Tsohon duniya mai shekara 145 na neman mutuwa
      • Ta yi bikin bankwana kafin ta halaka kanta a Kalif...
      • Kwararrun masana a Saudiyya sun kafa kungiyar aure...
      • Dan kasar Sin ya tuka keke zuwa aikin hajji a kasa...
      • Likita ya tara haqoran da ya cire wa marasa lafiya...
      • An dakatar da mata masu shirin talabijin a Masar s...
      • An kashe dalibi yana kokarin sulhunta rikicin Nair...
      • An kaddamar da littafi kan rayuwar Shugaban kasa B...
      • Sojojin Najeriya sun harbe wani dan kunar bakin wake
      • Abba Kyari yana nan, ba a dakatar da shi ba
      • Abin da ya sa ba zan taba Kwankwaso ba-Gwamna Ganduje
      • Chelsea ta doke Southampton da ci 2-0
      • Bale ya tsawaita zamansa a Real Madrid
      • Baba Ganaru ya zama kociyan Wikki Tourists
      • Super Eagles ta gayyaci 'yan wasa 24
      • An hana Mourinho zuwa filin wasa
      • Na yi shakku kan 'yan wasana - Guardiola
      • An yi kunnen doki tsakanin Kudu da Arewa a dambe
      • Cibulkova ta lashe gasar tennis ta Singapore
      • Yanda Zaka Mayar Da Wayarka Kamar Android 7 Ba Tar...
      • Sojoji sun dakile yunkurin sabon hari a Maiduguri
      • Nigeria: An maido da abincin 'yan gudun hijira da ...
      • Ivory Coast: Za a gudanar da kuri'ar raba gardama ...
      • Tsagerun Neja-Delta: Najeriya tayi asarar fiye da ...
      • Man City ta dare kan teburin Premier
      • Liverpool ta samu maki uku a kan Crystal Palace
      • Arsenal ta doke Sunderland 4-1
      • Mutane 9 ne suka mutu a harin Maiduguri
      • A ranar Asabar za a ci gaba da buga gasar La Liga...
      • Kyawawan halayen Hadiza Gabon
      • Darajar farashin Naira ta tashi
      • Hotunan Rahama Sadau Tare Da Akon A Los Angeles
      • Na fi so Ronaldo ya lashe Ballon d'Or — Zidane
      • Kompany zai ci gaba da murza leda a City -Guardiola
      • Ba za mu kori Rooney ba —Mourinho
      • Ana rikici kan limancin Masallacin Sultan Bello
      • An kai harin bama-bamai a Maiduguri
      • Ubangiji kawai ke yi abinda yake so
      • Yan sanda jihar Ogun sun kama yan kungiyar asiri
      • Kocin Everton Koeman na zawarcin Wayne Rooney
      • Babu 'yan daba a kwallon kafar Ingila - Wenger
      • FA tana tuhumar David Moyes
      • Zaben Ondo: An yi zanga-zanga a Akure
      • Buhari zai kashe $10bn a Naija Delta
      • Facebook ya bude wani sabon dandali
      • Zan ci gaba da fitowa a fina-finai - Ibrahim Manda...
      • Ka san illar yin kudi dare daya?
      • Kompany ya ce ya gaji da wasa — Guardiola
      • Barcelona ta yi karar shugaban La Liga
      • Ronaldo yana kamfar cin kwallaye
      • Sudan ta Kudu: Kai Tap ya shafe kwanaki a boye cik...
      • Antarctic: An cimma yarjejeniyar kare halittun ruwa
      • Fari ya jefa mutane miliyan 1.5 cikin yunwa a Mada...
      • An yi yamutsi a wasan West Ham da Chelsea
      • Hukumar FA ta tuhumi Jose Mourinho
      • 'Mutum na gab da karar da halittun duniya'
      • Kananan yara ba su da makwanci a sansanin Calais d...
      • Sojoji sun kashe mayakan IS '900' a Iraqi
      • Then is it safe to buy traffic for adsense sites?
      • How to Get 1 million Adsense-Safe Visitors in 30 D...
      • *DUNKULALLUN SAKONNI WADANDA SUKA KUNSHI MAS'ALOLI...
      • YAN SHI'A SUN KETARE IYAKA WAJEN RASHIN BIN UMARNI...
      • How to boost your speed browsing your glo line
      • HUKUNCIN WANDA YA SABAWA AYOYIN RABON GADO*?
      • MTN XtraTime Interest Rate Increased From 10% To 15%
      • YADDA AKE TRANSFER DIN CREADIT NA DUK LAYUKAN NIGERIA
      • YADDA AKE GIDA WAPSITE NA BLOG DARASI NA UKU WATO ...
      • YADDA AKE GINA WEBSITE NA MYWAPBLOG.COM DARASI NA ...
      • YADDA AKE BUDE WEBSITE NA BLOG WATO MY WAPBLOG KEN...
      • [Facebook] YADDA ZAKAJI ALERT YAYIN DA WANI YA HAU...
      • YADDA AKE HADA HOTO MAI MOTSI A WAYAR ANDROID
      • YADDA AKE GYARA SIM IDAN BAYA TURA SAKO MESSAGE
      • YADDA AKE GENERATE NA IMEI DA IMEI ANALYZER
      • TWEAKING:- CANJA IMEI
      • [Computer]Yanda Zaku Hada Folder Wanda Ba'a Ganint...
      • [Android] YADDA ZAKA SAWA KOWANE IRIN VIDEO ko FIL...
      • [Airtel] YADDA ZAKA SAMU 500MB A NAIRA 25 KOKUMA 1...
      • [MTN] YADDA ZAKA DORA RUBUTU A WAYARKA TA YADDA DU...
      • [Android] YADDA ZAKA TSAYAR DA WAYARKA TA ANDROID ...
      • [Android] YADDA ZAKA KARAWA WAYARKA TA ANDROID GUD...
      • [Android] YADDA ZAKAYI ROOT NA WAYAR ANDROID CIKIN...
      • [Android] YADDA ZAKAYI KALLON VIDEO A WAYAR ANDROI...
      • [Android] YADDA ZAKA GYARA BACK BUTTOM IDAN BAYA T...
    • ►  September (6)
    • ►  August (13)

Labels

  • ABUBUWAN AL'AJABI
  • ANDROID TUTORIALS
  • BLOGGER TORTURIALS
  • BREAKING NEWS
  • Complete Novel
  • FACEBOOK TUTORIALS
  • ILIMIN KIMIYA DA FASAHA
  • ISLAMIC ZONE
  • KANNYWOOD
  • LABARAN DUNIYA
  • LABARAN WASANNI
  • NAIJA MP3 DOWNLORD
  • SASHEN SIYASA
  • SAUKO DA HAUSA MUSIC
  • VIDEO DOWNLORD

Popular post

  • How to Put Google Adsense Below Post Title in Blogger?
  • How To Block Pop-up Ads On Your Android Phone
  • Tapdi kalli abinda yan mata da yan bodin sukeyi a hostel

Label

ABUBUWAN AL'AJABI ANDROID TUTORIALS BLOGGER TORTURIALS BREAKING NEWS Complete Novel FACEBOOK TUTORIALS ILIMIN KIMIYA DA FASAHA ISLAMIC ZONE KANNYWOOD LABARAN DUNIYA LABARAN WASANNI NAIJA MP3 DOWNLORD SASHEN SIYASA SAUKO DA HAUSA MUSIC VIDEO DOWNLORD
Copyright 2019 AmanaGurus Gidan fina finan hausa
Design by Tutorialumum.com - Powered by Blogger.com