[Android] YADDA ZAKA GYARA BACK BUTTOM IDAN BAYA TA6UWA A WAYAR ANDROID

Kamar yadda kuka sani ana iya samun irin wannan matsalar a wayar android musamman ma yayin da glass din wayar taka ya tsage wato sansor idan sanson ya tsage sai kaga wani lokacin wayar taka back button ya dena aiki kokuma ya dena touch yadda ya kamata wasu kuma home buttom shine yake dena aiki yayi da wayar sanso dinta ya samu matsala to Alhamdulillah yanzu Insha Allah zaka karanta bayanin yadda zakayi maganin wannan matsala kafin Allah ya horema ka chanja wayar taka sanso idan ya tsage sosai, to abinde babu wuya, da farko kuyi download na wannan application mai suna Back Button Assistive Touch.apk Ga link dinsa sai kuyi download dinsa kai tsaye Bayan kayi download dinsa saika yi install nasa sannan ka budeshi da zarar ka budeshi zakaga ya budoma cikinsa to saika lura dakyau ka duba kasan app din zakaga wani rubutu kamar haka: To use Back Button, you should enable accessibility for BackButton Sannan Daga nan kasan wannan rubutu zakaga inda aka rubutaGO TO SETTINGTo saika shiga wannan go to setting din saika duba inda aka rubuta Back Button zaka ganshi a Off to sai kayi click agun ka mayar dashi on Shikkenan ka gama saika fito daga cikin wannan app din saika duba Home din wayarka daga gefan dama zakaga wani alama na back to dashi zakana amfani wajen yin back idan nakan ya daina aiki sannan kuma ta cikin app din zaka iya chanja color na back din kokuma ka matsar dashi duk inda akeso. Allah ya bamu sa,a

SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

0 Response to "[Android] YADDA ZAKA GYARA BACK BUTTOM IDAN BAYA TA6UWA A WAYAR ANDROID"

Post a Comment