[Android] YADDA ZAKA TSAYAR DA WAYARKA TA ANDROID DAGA YI MAKA TALLAR ADS A SAMAN SCREEN ============================

Yawancin masu amfani da wayar android suna fama da irin wannan matsalar Wanda wannan matsalar ta kasance daya daga cikin abubuwan dasuke takurawa mai amfani da wayar ta android.. Ta Kasance tana samun Matsaloli kamar Haka; 1- Mak'alewa (hooking) 2- Yin zafi (Heating) 3- Bude data Da kanta (Always Data On) 4- Cin Megabyte Da sauri tare da Fitowar Talloli. Mafi yawancin masu amfani da wayar ta android sun kasance suna aiki da software wadda aka sani da ''Ad blocker'' wadda ke taimaka musu wurin tsaida Talloli ma'ana ''advertisements'' sedai kuma (RAM) din wayar zaiyi kasa sosai sai wayarka taringa yin slow... MAGANIN MATSALAR [note= Idan Kana SoN Kashawo kan wannan matsalar to da farko ka Tabbatar da Kayi] Rooting na wayar taka, Domin Tsayar da Wannan Tallolin. Kabi wadannan Matakan A Tsanake.. ◆ Ka Sauko da wannan File Din Maisuna ''hosts'' Ta Hanyar wannan link din Download Host.pdf File Din Zakaga Yazo maka a matsayin ''hosts.pdf'' saika canza sunan zuwa ''hosts'' kawai kada kasanya .pdf din a gaban sunan. Yanzu saika yi copy na file din maisuna ''hosts'' zuwa cikin Folder ' Ta hanyar Amfani da Root File explorer buda root explore dinka sai kaje polder system saika sanyashi anan shikkenan. Idan ka sanyashi a folder amman kaga yaki yi, to saika goge Tsohon file din na cikin folder Saika sake kwafar file din ka turashi zuwa cikin folder. ● Yanzu saikayi reboot din wayar taka, Shikenan Ka Gama! Na Gwada kuma yana Aiki Lafiya Kalau... A Android Kitkat v4.4.2 Yana Tsaida Tallolin websites, apps, games da duk wani makaman cin hakan! Amman Fa kabi sannu kwarai da gaske a lokacin da kake sanya File din a cikin folder Allah ya bamu sa,a

SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

0 Response to "[Android] YADDA ZAKA TSAYAR DA WAYARKA TA ANDROID DAGA YI MAKA TALLAR ADS A SAMAN SCREEN ============================ "

Post a Comment