[MTN] YADDA ZAKA DORA RUBUTU A WAYARKA TA YADDA DUK WANDA YA KIRAKA ZAIGA WANNAN RUBUTUN

yadda ake dora rubutu wanda idan aka kiraka za aga wannan rubutun daka rubuta Wannan tsarin shi ake kira da CALLER FEEL Shi wannan tsarinde kamar caller tune yake wanda idan aka kiraka xa,aji kida to shikuma caller feel ba kida xa ajiba Rubutu xa agani kuma kai xaka rubuta abin da kakeso ya fito kuma duk wani wanda ya kiraka xaiga wannan rubutun daka rubuta kunga kenan masu website ko wani abun xasu iya tallata hajarsu ko site dinsu ta wannan tsarin Shi wannan tsarin a MTN ake yinsa kokuma ince nide a iya mtn na sanshi Da farko kaje gun message ka rubuta wato xa ka rubuta sako da kalmar saika aikawa <50016> idan sakon ya tafi xakaji sun iyo maka replay da cewa kashiga tsarin caller feel wani lokacin kuma basa iyowa replay to karku damu idan bakuga replay ba kawai ku sake komawa gun message saiku rubuta abin da kukeso idan ankiraku ya fito saiku rubuta duk abin da kukeson rubutawa da turanci koda hausa kokuma da labarci koma da wane irin yarene xaka iya rubutawa Idan ka gama rubutawar saika aikashi xuwa <50016> Misali : karubuta sakon kamar haka:- Nagode da kiran dakamin Allah ya bar zumunci To saika aikashi xuwa <50016> Shikkenan xaka samu sako nacewa kayi nasarar dora caller feel dinka Shikkenan duk lokacin da aka kira number ka xa aga wannan rubutun daka rubuta Sannan kuma duk bayan wata daya xasuna daukan naira 50 ko 30 sannan kuma xaka iya chanja rubutun daka rubuta duk lokacin da ka bukata. Allah ya bada sa,a

SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

0 Response to "[MTN] YADDA ZAKA DORA RUBUTU A WAYARKA TA YADDA DUK WANDA YA KIRAKA ZAIGA WANNAN RUBUTUN "

Post a Comment