[Android] YADDA ZAKAYI KALLON VIDEO A WAYAR ANDROID KAMAR A COMPUTER

Kamar yadda kuka sani yadda ake kallo a computer ba kamar yadda ake kallo a waya bane domin ita computer kana kallo zaka iya fitowa kuma kaci gaba da kallonta yayin daka fito kuma zaka iya shiga ko ina kuma kana kallo, to itama wayar android tana wannan abun zaka iyayin hakan da ita, abin da zakayi kawai shine da farko kayi download na mobo player.apk zaka iya saukar dashi a wannan link din Download Mobo Player.apk Bayan kayi download dinsa saika budeshi ka nufi inda videos dinka suke sai kayi click akansa zaiyi play Shikkenan idan kanaso saika fito zakaga video yanayi koda ka fito kuma ko ina kaje yanayi kamar computer Allah ya bada sa,a

SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

0 Response to "[Android] YADDA ZAKAYI KALLON VIDEO A WAYAR ANDROID KAMAR A COMPUTER "

Post a Comment