YAN SHI'A SUN KETARE IYAKA WAJEN RASHIN BIN UMARNIN UBANGIJI SU


              *BULUGUL-MARAM*
.
.
*HARAMCIN AUREN MUTU'A YAZO DAGA HADISAN ALIYU ALLAH YA KARA MASA YARDA*
.
.
_An karbo daga Aliyu Allah Ya yarda da shi ya ce: ‚Manzon Allah (S.A.W) ya yi hani game da auren mut’a, a shekaran yakin Khaibara"_
.
*****_Bukhari da Muslim suka ruwaito shi_
.
_An karbo daga gare shi, ya ce: ‚Lallai Manzon Allah (S.A.W) ya hana auren mut’a ( auren jin dadI, da kuma cin naman jakin gida, a ranar Khaibara"_
.
*****_Mutum bakwai ne suka ruwaito shi. Sai dai banda Abu Dawud_
.
_An karbo daga Rabi’u dan Sabra daga babansa Allah Ya yarda da su ya ce: ‚Hakika Manzon Allah (S.A.W) ya ce: ‚Na kasance ina yin muku izini da auren jin dadi daga mata, to, hakika Allah ya haramta haka zuwa ranar qiyamah. Saboda haka wanda ya kasance a wurinsa akwai wani abu daga matan auren mut’a, to, ya wofintar da tafarkinta (ya sake ta) Kuma kada ku riki wani abu daga abin da kuka basu"_
.
*****_Muslim da Abu Dawuda da Nisa’i da Ibn Majah da Ahmad da Ibn Hibban suka ruwaito shi._
.
*_Duba BULUGUL-MARAM 1025, 1026, 1027_*
___________________________________
_To amma da yake 'yan SHI'A tsinannu ne, masuyi wa musulunci zagon kasa, wadanda illarsu tafi na yahudawa da nasara, sai yau gashi sunayin MUTU'A alhali hani yazo daga Annabi Muhammad, S, A, W,,   to Alhamdulillah tunda wannan shekarar ba'a barsu ba Allah madaukakin sarki ya fara nuna masu cewa su ba komai bane, mutum dan uwansu shine wanda zai hanasu sakat!!! In shaa Allah SHI'A sai ta tattare kayanta baki daya tabar nigeria, muna fatan shuwagabbin mu zasu cigaba da yakar wannan tsinanniyar Addini ta SHI'A, Allah ya tsare mu daga dukkan dangoginta_
.
_Hmm akwai 'yan kogo a gefe to suma su shirya in shaa Allah zamu sanya hayaki ta yadda kowwannen ku sai ya dandana kudarsa, Allah ya shiryar damu_
.
.
*Rubutawa Hussaini Haruna Ibn Taimiyyah Kuriga*

SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

0 Response to "YAN SHI'A SUN KETARE IYAKA WAJEN RASHIN BIN UMARNIN UBANGIJI SU"

Post a Comment