[Computer]Yanda Zaku Hada Folder Wanda Ba'a Ganinta A Windows

Please Wannan Dabarar Zata baku Damar Boye Muhimman Abubuwa Ku A Acikin Folder Wanda Babu Wanda Zai Ganta Sai Inda Ka Aje Ta. Ga Yadda Ake Hada boyayyiyar Folder 1. da Farko ka Hada Folder A Kowanne Guri Da Kake So Amma Kasan Inda Ka Shiga Wajan Hada Boyayar Folder 2. Yanzu Saiku Yi (Right Click) Akan Folder Din Da Kuka Hada Saiku Zabi (Properties) Acan kasan inda akasa Customized Saiku Danna saiku Zabi Change Icon Daga Nan Saiku Zabi Icon Wanda Babu Komai Ma'ana Blank Icon 3. Yanzu Saiku Shiga Rename Ma'ana Canxa Sunan Daga Nan Saiku danna Wannan Madannin ALT Ta hanyar Danna 0160 Na Madannin Numbobi... 4. Daga Nan Folder Din Zata Koma Boyayya Sai Dai Kaine Zaka San Da Zaman Folder

SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

1 Response to "[Computer]Yanda Zaku Hada Folder Wanda Ba'a Ganinta A Windows"