YADDA AKE GENERATE NA IMEI DA IMEI ANALYZER
Idan akace generate to shine kamar nemowa cikon wasu imei misali an baka imei guda goma kuma shi chanja imei dole sai guda sha biyar to ta hanyar yin generate xaka samu cikon wannan numbobin su xama shabiyar Sau dayawa xakaji ana post na tweak sanna a bada imei guda 15 kamar haka 861195004422123 sai ace kaje kayi tweak dinsa xaka samu mb mai yawa amma saika chanja number biyu na karshe ko uku sannan xaiyi to duk da hakanma xakaga wasu sun chanja amma bai musu aikiba to sabo da haka naga ya dace na sake bayanin yadda xaku hada imei mai aiki da xarar kun samu sabon imei Da farko kuyi download na wannan app din mai suna IMEI ANALYZER.apk xaku iya search dinsa a google kokuma kuhau link dinnan ku daukoshi kai tsaye http://www.naijamouthed.com/storage/files/IMEI%20Analyzer§(wWw.naijamouthed.Com).apk Da xarar kun mallaki imei analyzer sai kuyi install dinsa sannan ku budeshi xakuga wani gu alamar rubutu To abin da xakuyi saiku rubuta lambobin imei dinku guda goma sannan saiku kirkiro guda hudu da kanku suma saiku rubutasu ku hadasu da wannan goman kunga sun xama guda goma sha hudu wato 14 to saiku duba imei analyzer din naku xakuga inda aka rubuta analyze saiku danna nan xakuga ta ciko muku saura guda dayan daga kasa xakuga full imei is: 123456789645315 shikkenan kunyi generate sai kuje kuyi tweak insha Allah xaku dace Idan kuma imei din da aka baku guda goma sha biyarne to sai kuxo ku xuba guda goma sha uku sannan ku cike daya da kanku sai kuyi analyze din xata ciko muku sauran lambobin Wannan shine bayani akan yadda ake analyze Da fatan kun fashinta
0 Response to "YADDA AKE GENERATE NA IMEI DA IMEI ANALYZER "
Post a Comment