[Airtel] YADDA ZAKA SAMU 500MB A NAIRA 25 KOKUMA 1.5GB A NAIRA 50 A LAYIN AIRTEL

Ina masu amfani da layin airtel to ga dama ta sake samunku ta more 500mb a naira 25 kachal da kuma 1.5GB a naira 50 kachal saide shi wannan garabasar na iya dare dayane yana farawa daga karfe 12:00am zuwa karfe 5:00am wato daga karfe 12 na dare zuwa 5 na asuba a iya wannan lokacin mb din yake amfani daga nan sai yayi expire sabo da haka idan kana bukata ga yadda zakayi kawai ka danna *312*3#* shikkenan zakaga kerin tsarin saika za6i wanda kakeso shikkenan Allah ya bada sa,a

SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

0 Response to "[Airtel] YADDA ZAKA SAMU 500MB A NAIRA 25 KOKUMA 1.5GB A NAIRA 50 A LAYIN AIRTEL "

Post a Comment