[Android] YADDA ZAKAYI ROOT NA WAYAR ANDROID CIKIN SAUKI

Kamar yadda kuka sani Rooting wata hanyace da zata kara buda kwakwalwar wayarka har asamu damar sarrafata yadda akeso da kuma kara mata wasu abubuwan wanda su asalin kamfanin wayar basu iyota da wannan abunba shide Root kamar hack ne a symbian idan ya kasance ka ta6a amfani da symbian to tabbas kasan wayar symbian sai anyi mata hack sannan xa,aji dadin amfani da ita kuma za,aji dadin sarrafata yadda kakeso, sannan za,a samu damar sanya mata wasu sabin apps din, to itama wayar Android haka take ana mata root domin asamu damar sarrafata idan akayi mata Root ana samun damar kara mata Ram sannan Za,a samu damar kara mata Verson daga nata zuwa wanda kakeso sannan ta hanyar Root zaka iya chanjawa wayarka ta Android suna kokuma Boot Animation dinta wato wannan hotan daya fitowa yayin kunna wayar da kashewa shima idan anyiwa waya Root cikin sauki zaka iya chanja shi akwai abubuwa dayawa wanda bazan iya lissafasuba wanda akeyinsu idan anyiwa wayar Rooting a takaicede inde kai maison amfani da android ne kuma kanason kasan sirrinta to dole ya kasance da farko kayi mata Rooting, Wannan shine takaitaccen bayani akan Rooting Ga yadda ake Rooting din: da farko kayi download na King Root.apk saika sauko dashi ta hanyar wannan link din Download King Root.apk Bayan kayi download dinsa saika budeshi kayi click akansa nan take zakaga ya fara yana ta zagayawa to karka damu kawai kadan jirashi kadan na dan wani lokaci idan ya hada zakaga wannan gun da yake kewayawa zakaga yayi gud shikkenan wayarka tayi Root sai kayi Reboot din wayar taka kokuma ka kashe wayar sannan ka kunna shikkenan ka gama Wannan Root din na iya wayoyin Android verson 4.2.2 zuwa sama da haka Allah ya basa sa,a

SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

0 Response to "[Android] YADDA ZAKAYI ROOT NA WAYAR ANDROID CIKIN SAUKI "

Post a Comment