[Facebook] YADDA ZAKAJI ALERT YAYIN DA WANI YA HAUMA FACEBOOK DINKA
Idan wani yasan faswod dinka ko kuma ake kokarin yima hack to akwai hanyar da akebi yayin da wani xaihau sai a iyoma message kan cewa xa a hau facebook dinka misali xa a sanar dakai kalan operar da aka hau da ita da kuma wayar da date da time na lokacin da akayi login na account dinka ita wannan hanya da akebi kamfani facebook xasu turoma da sakon ta hanyar daka xa6a wato 1 numberka 2 Email dinka 3 notification dinka na fb duk wanda ka xaba tanan xasu iyoma sakon ga yadda zakai ka ke samun sako yayin da wani ya shigar maka account na fb da farko ka kayi copy na wannan link din sai kaje ka rubuta a opera ga link din: m.facebook.com/login_alerts/settings/?refid=72 idan ya bude zakaga Login Alerts Get an alert when anyone logs into your account from a new device or browser. Notifications Off Edit Email Off Edit Text messages Off Edit kungansu duk a kulle "off" to saiku shiga Edit na wanda kukeso alert din yana xuwa ciki idan kunyi haka sai kuyi save shikkenan ku gama Duk lokacin da wani yayi kokari login din facebook dinka to xaka samu sakon message Allah ya bada sa'a
0 Response to "[Facebook] YADDA ZAKAJI ALERT YAYIN DA WANI YA HAUMA FACEBOOK DINKA "
Post a Comment