YADDA AKE HADA HOTO MAI MOTSI A WAYAR ANDROID

slm alaikum yan uwana musulmi Barkanmu da war haka zan danyi bayani a game da yadda zaka hada hoto mai motsi a wayarka Kawai ga abinda ake bukata 1 Image editor domin samun image editor kuje ku duba hausagroup.tk bangaren mu na download saiku shiga java application anan xaku daukota, to bayan ka mallaki image converter sai ka bude shi, Bayan ka bude zakaga wadannan abubuwa: edit image create gif animition unpack gif animition converter resize Kawai shiga na biyu wato (Create gif animition) bayan ka shiga zata numa maka yanayin yanda zayana motsawa kamar: 100 70 sauransu sai ka zaba daya daga ciki, amma xaka iya karawa akan yadda suka baka, kuma xaka iya ragewa, sai ka shiga E/ ko C/ memory ko kan waya sai ka dauko hoton da zaka sa, bayan kasa xata nuno maka add next da kuma pinish, idan xaka kara sa hoto sai ka qara da add next, idan kuma ka gama sai ka danna pinish. Don ganin hoton daka hada sai kaje gun da ka dauko hoton parko anan xakaga hoton da ka hada

SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

0 Response to "YADDA AKE HADA HOTO MAI MOTSI A WAYAR ANDROID"

Post a Comment