YADDA AKE BUDE WEBSITE NA BLOG WATO MY WAPBLOG KENAN DARASI NA DAYA!!

Wannan shine website na farko wadda yafi ko wani site a duniya saukin budewa sannan kuma ya dara mafi yawa daka cikinsu tsari na shirya wannan post ne badon komaiba saidon koyarda yan uwana hausawa ma'abota hawa internet yadda kowa zai mallaki Gidansa na kansa a internet Sabo da Yadda naga Anyi mana Fincinkau akan hakan To Dakarko kafin ka fara Gina Gidafa A net ka sani Dolefa saika ware suna cikakken suna kuma mai ma'ana matuqa Domin Radawa wannan Gidan Naka Agurguje dai Basaina cikaku da wasu dogayen surutaiba bari kawai mu fada cikin wannan Aiki .... Da Farko kawai kaje ka bude opera dinka ka rubuta wannan Addreshi WWW.MYWAPBLOG.COM idanya Bude saika Lura da kyau zakaga wani toho a sama anrubuta MYWAPBLOG a sama haka daka sansa kuma Anjera wasu hotuna to a karkashin hotunan zakaga anrubuta REGISTER ko SIGN IN to kawai saika shiga wajen REGISTER Daka Shiga Ga Abubuwanda zaka Gani «Home| Sign In» Register Username : Sunan Site dinka anan misali idan kanason kasa WWW.SINIKOM.MYWAPBLOG. to kawai idanka tashi SINIKOM KAWAI ZAKA RUBUTA Your blog URL will be: USERNAME.mywapblog.com Change Domain : wannan kuma rubutun a kasanshi zakaga wani dan box An rubuta MYWAPBLOGaciki to zaka iya canjawa ka maidashi www.sunansite dinka . Heck.in Ko .faa.im da sauransu saika zaba Password : dinka shima kasa Retype Password : saika sake maimaitawa Your Name : sunanka na yanka Your Email : Email Addreshinka Security : Anan zakaga wasu korayen rubutu kamar a hoto a kasansu kuma ga dan karamin box to saikayi copy na wadannan rubutun ka zuba a cikin box din (Enter this into the box below) saikayo kasa zakaga REGISTER dakayi shikenan saikaje ka buga www.sunansite dinka.mywapblog.com ko . heck.in ko .faa.im duk dai wanda kasa to zakaga site ya bude Yanzu saura loda wakoki da Application da labaru kawai ya rage insha Allah dan haka ka duba darasi na biyu domin ci gava.

SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

0 Response to "YADDA AKE BUDE WEBSITE NA BLOG WATO MY WAPBLOG KENAN DARASI NA DAYA!! "

Post a Comment