YADDA AKE GIDA WAPSITE NA BLOG DARASI NA UKU WATO NUMBER (3) !!
Ga Duk wanda ya karanta darasi na Farko da Kuma na Biyu to Insha Allahu ya kammala fahimtar Inda Aka Dosa To dai A tutorial na biyu munyi bayanine Akan yadda Ake shirya post A Blog kamar Yadda munkayi Ana farko munkayi bayani kan Yadda Ake Bude Site Blog Din shikansa ....... To Yanzu Zamu Nutsane kan Yadda Ake Shirya Masa komai Da Komai Daki Daki Insha Allah Bayan Dai Kayi Login A Blog Dinka Har zuwa wajen da Ka samu Damar Yin Post wato Mutum Yana Samun Daman Yin Post Ne Ta Hanyar Deshboad to yanzuma Hakane Tanan din zakabi Gasu Kamar Haka ko Munka Bayar Sign out | Dashboad | New post Haka suke ko sai mukace a shiga NEW POST koba hakaba kuma mukayi bayanin yadda ake shirya post din to Yanzu Da Kunje ba New post din zaku Shigaba DASHBOAD zaku shiga wato na tsakiya Dakun shiga zakuga Abubuwa Kamar Haka Ku lura da kyau sosai « Overview| Feedback| Visit Blog» Dashboard Add Wannan danaja layi gabatarwane kawai basa aikin komi== Post : shine zakaga duk post dakayi File = nanne Ake daura hoto Blogroll = nanne Ake shiya kasan sate Category = nan shine inda Ake kirkiran foldoji na waqa da sauransu Edit = hotone wannan mai dauke da rubutu Post = nanne Ake ganin duk wani post dinda kayi a site dinnaka to Anan zaka Ganshi Comment = yawan wadanda sukayi comment a site dinka kenan Guestbook = wajene na sada zumunta amna na masu site ne kawai wato Masana internet File = duk wani film ko w ko Game tanan Ake Daurashi Setting = nan ne wajen seting sunan da gari na wanda ya kirkiri site din wato kai kenan Appearance = hotone mai dauke da rubutu anan Theme = nan shine wajen canja color zuwa wanda kakeso ku tambayeni ta Comment zanyi muku bayanin yadda akeyi Navigation Menu = nan shine inda ake saka link na wani sate din Atallatashi ga Al'ummah Ads = bayya da Amfani Amma zaka iya leqawa ka Gani ko kila kaiya Amfaneka. Alhamdulillah wannan shine darasi na karshe Allah ya bada sa,a.
To Ya Akeyin Rubutu Mai Color
ReplyDeleteKaman wani irin colour code kakeso misali
Delete