Manchester City za ta karbi bakuncin Barcelona

a gasar cin Kofin Zakarun Turai wasa na biyu da
za su fafata a Ettihad a ranar Talata.
A wasan farko da suka yi a Camp Nou,
Barcelona ce ta shararawa City kwallaye 4-0,
kuma Messi ne ya ci uku a karawar, Neymar ya
ci guda daya.
Barcelona ce ke mataki na daya a kan teburin
rukuni na uku da maki tara, sai Man City ta biyu
da maki hudu, sannan Borussia
Monchengladbach da maki uku, Celtic da maki
daya.
Haka kuma a ranar ta Talata Borussia
Monchengladbach za ta karbi bakuncin Celtic a
Jamus.

0 Response to "Manchester City za ta karbi bakuncin Barcelona"
Post a Comment