TWEAKING:- CANJA IMEI
Mi nene tweaking idan akace tweaking shine chanjawa nasan kuna yawan jin wannan kalmar kowa ka taba sai kaji yace tweak kokuma chanja imei idan kuka lura xakuga yanxu duk wani harka na samun mb mai yawa sai kuji ance sai anyi tweak sannan xa a samu wannan mb din mai yawa to kuma kunaji kuna gani saide kuyi ta barin garabasa na samun mb mai yawa sakamakon rashin iya twaek to Alhamdulillah duk wanda bai iya chanja imei ba wato tweak to insha Allah xai koya cikin sauki inde yana tare da wannan group mai albarka ↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓ Abin dayasa ake samun mb ta hanyar tweak shine akwai sabin wayoyi masu tsada wanda xakuga an rubuta ajikin kwalin wayar kan cewa idan ka sayi wannan wayar ka sanya sim dinka xaka samu wani mb mai yawa to kuma wayoyin sunyi tsaba babu dama ka samu wannan mb data din kanaji kana gani saide ka hakura to ana hakane sai kimiya ta gano ai abin daya ake samun wannan mb mai yawa a irin wannan sabin wayoyin sabo da imei number dinne inda ace xaka iya sawa wayarka irin wannan imei kaima xaka iya samun wannan mb din to a hakanne sai programers suka kirkiri wani application mai suna mobile uncle tools wanda da wannan app din xaka iya chanjawa wayarka imei number dinta kaima ka samu data mb sukuma imei number sune serials numbers wanda idan ka danna *#06# akowanne waya xakaga wadannan numbobin to wannan sune imei to sukuma irin wayoyin da xakuji ance tana xuwa da kyautar data misali ada kamat Tecno P5 tana xuwa da kyautar 2GB idan ka dora layin Airtel ka aika data xuwa 141 haka infinix tana xuwa da 1Gb wayoyi da dama suna xuwa da irin wannan kyautar to idan ka samu imei na wannan wayar da take xuwa da wannan kyautar to idan kaxo ka sawa wayarka kaima ka aikwa wannan sakon da ake samu kaima xaka samu wannan mb din misali kana da waya Gionee P2 to ko P3 to xaka iya chanja mata imei dinta xuwa na Tecno ko na itel ko na black berry haka suma su tecno din xaka iya chanja imei dinsu xuwa na kowane waya ↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓↓ Wannan shine takaitaccen bayani akan tweaking wato chanja imei da fatan kun fahinta
Nfautotran-no Eric Spier click here
ReplyDeletemihostobit
neutulaha Gina Glover DigiDNA iMazing 2.13.1
ReplyDeleteAVG PC TuneUp
Marvelous Designer 3D 11 v6.1.723.37401
MAGIX Movie Edit Pro Premium 2022 v21.0.2.138
myiberwari