[Android] YADDA ZAKA KARAWA WAYARKA TA ANDROID GUDUN BROWSING ============================
Da farko kayi download na wannan application mai suna MTK ENGINEER.apk zaka iya daukoshi a wannan link din Download MTK Engineer.apk Bayan kayi download dinsa saika budeshi ka shiga idan ya bude zakaga rubutu dayawa toka duba kasa ka shiga inda aka rubuta idan ya bude zakaga wani Rubutu to kawai sai kayi Tick dinsa shikkenan ka gama sai kaje ka fara browsing zakasha mamaki Allah ya bada sa,a
0 Response to "[Android] YADDA ZAKA KARAWA WAYARKA TA ANDROID GUDUN BROWSING ============================"
Post a Comment