HANYOYI 24 DAZAKA RAGEWA ANDROID CIN MB DA SHAN CHAJI
Android ba kamar sauran wayoyi bane, domin ita an tsarata da manyan kaya, sannan da yawan application wannan tasa masu ita suke ta kuka da ita wajen jan chaji da jan kudi, to ga wasu hanyoyi da zaka rage mata jan chaji na batir dinta. 1. Ka bude"Menu"sanna n ka nufi"Setting"sa ika latsa"developer 's options"sannan ka tafi can kasa, domin duk wani seti na wayar yana wurin saika latsa"Backgroun d process limit"zaka ganshi yana"standard limit"wato bashida adadin yawan app da wayar zata bude lokaci daya, toamma saika takaita, misali ta rika bude guda biyu, sabanin da wajen goma suna budewa suna aiki. Wannan zaisa batir naka yayi kwari, amma wannanbaduk android keda wannan ba sai dai version 4.0.Bayan ka seta wannan kayi restart na android naka, dominta fara aikinta nan take. 2. Ka rika rufe bluetooth naka, kuma ya rika zama a hide, duk da android ta inganta wannan bangaren ta yadda koda ka bude second 120 yake ya komahide da kansa. Ako wacce waya haka yake. 3. Ka rika rufe WI-FI naka da Hosport naka domin barinsu abude suna jan caji, domin dukabinda yake search kuma yayi connect to dayan biyu* Ko dai yaja caji kadai* Ko kuma yaja kudi da caji. Ako wacce waya haka yake, indai akwaishi. 4. Ka rage hasken screen na wayarka, domin yinsa da yawa, yana jan chaji, zaka gane haka, idan ka duba hasken BB dana LG, Ita BB zaka ganshi da haske sosai, kuma fari ko kuma mai Light haka, LG zaka ga nata da dan duhu, domin wanda ya !saba aiki da BB idan ya kalli LG zaiga yana-yana yake kallo wayar ta yi masa duhu, mai amfani da LG idan ya kalli tayi masa haske dayawa. Zaka iya akowacce waya 5. Ka rage lokacin da haske yake dauka, domin yana jan caji, misali daga 15s, zuwa 5s. Wannan yana aiki aduk sauran wayoyi 6. Karinka rage mata network
yayin da zakayi chat ko binciken labarai, amma ka bude shi duka idan kasan zakayi download, domin canzashi kaje"Setting"sa i"Data&Sync"ka shiga saika latsa"backgroun d data"kana danna shi zaice maka zai rage maka saurin cin data wato MB da saurin browse, saika danna"Yes"to cajinka ma ya zai kara karfi. 7. Ka rika Unsync na sauran account naka da nasako yake shigo maka kai tsaye misali * facebook * twitter * Youtube* email smska bi step na biyar zaka gansu saika ciresu, sannan ka rage tura MMS domin shima yana aiki biyu* yaja kudi da caji* ko yaja kudi da MBDuk wanda ya samu. 8. Ka cire"Du battery saver"domin lissafinsa yana cinye caji, shima yana connect ne, ka cire shi. 9. Ka nemi anti- virus mai kyau wanda zaka rika Optimize na app naka, ka rika kulle wasu, ta cikinsa idan taka ba version 4.0bace. 10. Ka caja batir na android nakatun kafin ya dauke, tun yana saura 20%, saika maida shi caji. 11. Ka caja batir na android naka awuri mai kyau, karka yi cajin batir naka arana, kuma yakasance yanayin wurin mafi yawan zafin wurin tsakanin 0-45 degree. Idan yana yin ya wuce haka, to batir naka zai samu matsala sosai. 12. Sa wayarka awuri mai sanyi ko wani abu wanda zai rufeta yayin da take caji, domin jan cajin da zafi, misali kamar amota yana kashe batir, saboda waya zafi takeyi. 13. Ka cire ta daga"Auto Sync"wato kamar gmail, Google Contacts, da sauransu, suna jan caji. 14. Ka cireta daga"Auto Update Feature"domin yana cin caji. 15. Ka cire Vibration. 16. Kayi amfani da"Power Control Widget"domin kowacce android tana da shi, idan kuma baka bukatarsu saika ciresu. 17. Ka cire duk wani"Homescreen Widget"matukar baya maka amfani. 18. Ka yi Disable na"GPS"naka, domin yana jan caji. 19. Ka rika amfani da "Airplane Mode" lokacin da zakayi tafiya, indai kasan babu mai kiranka wato kayi"Enable na Airplane Mode" 20. Idan zakayi amfani da"power saving apps"to kayi amfani da"Juice defender"anyi shi cikin saukin jan caji akwai shi a play store. 21. Ka rika amfani da Apps da Games na kyauta, domin samun saukin jan caji. 22. Ka daina sa themes mai motsi, ko mai duhu akan android naka domin yana jan caji 23.Kashiga setting >Data usage zakuga duk apps dinku masu Jan mb saiku shiga cikin kowanensu dagacan kasa akwai "restricted background data" saikuyi tick din

0 Response to "HANYOYI 24 DAZAKA RAGEWA ANDROID CIN MB DA SHAN CHAJI"
Post a Comment