[Android] YADDA ZAKU SHIGA DUK WANI GU DA AKA SANKAMAWA SECURITY NA (APP LOCK) BATARE DA KUNSAN SECURITY BA

Assalamu alaikum yan,uwa da fatan kuna lpy bayaninmu na yanxu shine yadda zaku shiga kowane gu acikin wayar wani koda yayi amfani da (App lock) ya kulle gun Kamar yadda kuka sani masu amfani da android suna amfani da wani application mai suna (App lock) wanda suke iya sanyawa kowane abu na wayarsu security kamar su app game gallary da duk wani abun da mutun yakeso duk ana iya sanya musu security ta hanyar wannan (App lock ) din sabo da tsaro, to bayanin mu na yanxu shine akan yadda zaka shiga duk inda aka sawa security batare dakasan password dinba, Abin babu wuya kawai da zarar ka karbi wayar da take da wannan tsaron to yadda xakayi shine kaje (Setting) na wayarka ka shiga (App) idan ya bude xakaga jerin dukkannin application dinka to yadda xakayi saika duba (App lock) saika budeshi ka duba inda aka rubuta (Force Stop) saika danna akansa shikkenan ka tsayar da wannan app din sai kaje inda aka sawa security saika bude xakaga babu security shikkenan Asha shagali lpy

SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

0 Response to "[Android] YADDA ZAKU SHIGA DUK WANI GU DA AKA SANKAMAWA SECURITY NA (APP LOCK) BATARE DA KUNSAN SECURITY BA "

Post a Comment