[Android] SABUWAR HANYAR SAMUN KUDI A SLIIDEAIRTIME TA HANYAR AMFANI DA WAYAR ANDROID ============================
Assalamu alaikum warahamatullah ina niya dukkan musulmai barka da sallah da fatan kowa yayi sallah lafiya Allah ya kar6i ibadunmu Allah yasa mai lada mukayi Allah kuma ya maimaita mana amin summa amin:- A yau insha Allah zaku samu bayani akan sabuwar hanyar da ake samun kudi a sliideairtime, kamar de yadda kowa ya sani akwanakin baya an samu kudi sosai a shi wannan application na sliideairtime wanda daga baya Application din ya daina aiki yadda ya kamata har takai ga mutane sun kauracewa application din sakamakon Rashin matsaloli da ake fuskanta a tattare da application din, to Alhamdulillah a yanzu shi wannan app din ya dawo kan aiki yana aiki sosai yadda ya kamata saide shi app din a yanzu yazo da sabin tsare tsare ba kamar yadda yake abayaba, A yanzu shi wannan application din ana samun kudi sosai kamar yadda aka sababa kamar yadda kuka sani a baya ana samun kudi a wannan app din ta hanyar invite na friends suyi amfani da code dinka saika samu naira 100 shima friends din naka ya samu ta wannan hanyar kadai ake tara kudi masu yawa abaya to Alhamdulillah yanzu sliide sun sake kawata app dinsu ta hanyar sake masa tsarirrikan samun kudi, A yanzu sliideairtime ana samun kudi ta hanyoyi guda hudu da wannan hanyoyin zaka dinga tara kudinka ============================ Hanya ta farko zaka iya samun kudi ta hanyar invite na friends dinka wato ka gayyato abokanka suyi Register a Sliideairtime suyi amfani da code dinka saika samu kudi suma abokannaka su samu ============================ Hanya ta biyu zaku iya kallon video acikin sliideairtime kuma ku samu kudi ta hanyar wannan kallon da kukayi acikin sliideairtime ============================ Hanya ta uku ita wannan hanyar idan ka shiga zasuyima tambayoyin idan ka amsa kowacce dede shima zaka samu kudi ============================ Hanya ta hudu zaku iya download na apps ko game acikin wannan apps din kuma ku samu kudi da zarar kunyi download din ============================ Wadannan hanyoyi sune sabin hanyoyi da ake samun kudi a Sliideairtime. dan haka idan abaya kana amfani da sliideairtime to yanzu kawai sai kayi update dinsa ta hanyar wannan linkhttps://play.google,com/store/apps/details? id=ng.sliide&hl=en Ga wanda basu da sliideairtime to yanzu saiku shiga playstore kokuma shafinsu http:// sliideairtime.ng saiku daukoshi bayan kun sauko dashi sai kuyi Install dinsa sannan ku bude saiku shiga inda aka Rubuta saiku shiga nan zakuga ya nuno muku wani rubutu gida-gida an rubuta news, bussenes, comedy da sauransu to karku damu kawai kuyi click akan kowanne zakuga yayi shudi shikkenan saikuyi kasa ku danna Inda aka rubuta zakuga ya budo muku inda xakusa Email dinku da password to sai kusa email din sannan kusa password amma password din ya kasance daga guda 6 zuwa sama shikkenan daganan zakuga gun date of birth wato shekarun haifuwa saiku tsa6i shekaran daganan zai budo muku wanigu da zasu umarci kusa to karku damu kawai kuyi kasa kadan zakuga saiku shiga nan to anan zakuga gun da zakusa Number wayanku shikkenan saikusa Number da kukeso kudin naku yana shigowa cikinta amma number da zakusa ya kasance itace akan wayar taku ta android kuma ya kasance datar sim din itace abude, da zarar kunyi haka shikkenan zakuga number da kukasa tana verifying idan ta gama shikkenan zakuga sun baku kyautar nera 10 to karku damu, kawai ku dannazakuga menu din a sama idan ya bude sai kushiga inda aka rubutu idan ya bude Saiku shiga to kawai abin da zakuyi ku rubuta mubi shikkenan kun gama nan take zakuga sun kara muku wani kudin Shikkenan sai kuma kuyi amfani da hanyoyin samun kudinsu guda hudu domin tara kudin zaku iya amfani da kowace hanya domin tara kudade 1- invite frieds 2- watch video 3- Download apps 4- answer quesions Duk zakuna iya tara kudin ta wadannan hanyoyi
0 Response to "[Android] SABUWAR HANYAR SAMUN KUDI A SLIIDEAIRTIME TA HANYAR AMFANI DA WAYAR ANDROID ============================ "
Post a Comment