[Computer]YADDA ZAKU MAIDA APPS KO GAMES NA JAVA KO SYMBIAN ZUWA NA

ANDROID xaku iya maida kowane app ko games na java mai .jar ko .jad ko .sis xuwa .apk wato format na android amma dole saida computer Dan haka ka tabbata kana da computer saika shiga wannan link din kokuma kayi copy na link din ka budeshi a computer ka netmite.com/android/srv/2.0/getapk.php idan ya bude sai kaje inda ka ajiye java app dinka ko symbian app kayi upload dinsu sau biyu waje biyu xaka ga duk xaka yi upload dinsu idan ya gama sai ka dan yi kasa zaka ga inda aka rubuta GET APK shike nan saika dannan nan nan take app dinka ya koma na android sai ka gwada turashi wa Android Allah ya bada sa,a.

SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

0 Response to "[Computer]YADDA ZAKU MAIDA APPS KO GAMES NA JAVA KO SYMBIAN ZUWA NA "

Post a Comment