★ADDU'A GARKUWAR MUMINI★*

*★ADDU'A GARKUWAR MUMINI★*
.
[96] Addu'ar da mutum zai yi domin neman
ALLAH Ya shiryar dashi tare da tawadi'u da
wadata da tsoron ALLAH :
.
* ﺍَﻟﻠَّﻬُﻢَّ ﺍﻗْﺴِﻢْ ﻟَﻨَﺎ ﻣِﻦْ ﺧَﺸْﻴَﺘِﻚَ ﻣَﺎ ﺗَﺤُﻮﻝُ ﺑِﻪِ ﺑَﻴْﻨَﻨَﺎ ﻭَﺑَﻴْﻦَ
ﻣَﻌَﺎﺻِﻴﻚَ ﻭَﻣِﻦْ ﻃَﺎﻋَﺘِﻚَ ﻣَﺎ ﺗُﺒَﻠِّﻐُﻨَﺎ ﺑِﻪِ ﺟَﻨَّﺘِﻚَ ﻭَﻣِﻦَ ﺍﻟْﻴَﻘِﻴﻦِ
ﻣَﺎ ﺗُﻬَﻮِّﻥُ ﺑِﻪِ ﻋَﻠَﻴْﻨَﺎ ﻣَﺼَﺂﺋِﺐَ ﺍﻟﺪُّﻧْﻴَﺎ *
.
"ALLAHUMMA Q'SIM LANA MIN KHASHYATIKA
MA TAHULU BIHI BAINANA WA BAINA MA'ASIKA
WA MIN DA'ATIKA MA TU BALLIGUNA BIHI
JANNATAKA WA MINAL YAQEENI MA
TUHAWWINU BIHI ALAINA MASWA'IBAD DUNYA.
"
.
*FASSARA*:
" Ya Ubangiji, ka bamu rabo na daga cikin
tsoronka, abunda take kangewa dashi tsakaninmu
da dangogin sa6o gareKa, ka bamu rabo daga
biyayya gare ka, abun nan da zaka wuskar mu
zuwa ga aljannarka kuma ka bamu
sakanksncewar abunnan da zaka sauqaqa mana
dashi na masifar duniya . "
.
___________________________________
.
YAR'UWARKU:
*Faridah Bintu Salis*
*(Bintus~sunnah)*

SUBSCRIBE TO OUR NEWSLETTER

0 Response to "★ADDU'A GARKUWAR MUMINI★*"

Post a Comment